Allah Ya Yi Wa Shugaban Ma’aikatan Gwamnan Borno Rasuwa

0
268
Mustapha Imrana Abdullahi
Allah ya yi wa shugaban ma’aikatan Gwamnan Jihar Borno Dokta Babagana Wakili rasuwa.
A cikin wata sanarwa daga Isa Gusau, na bangaren yada Labaran Gwamnan da ke cikin gidan Gwamnati, sanarwar da bayyana cewa za a yi Jana’izarsa a gidansu da ke unguwar Shehuri a cikin garin Maiduguri.
Allah ya gafarta masa ya kyautata kwanciyar kabarinsa ya sanya shi a cikin aljanna.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here