Allah Ya Yi Wa Barista Inuwa Abdulkadir Rasuwa

0
421
Mustapha Imrana Abdullahi

Bayanan da muke samu daga Jihar Sakkwato mahaifar marigayin sun tabbatar da rasuwarsa a jiya safiyar Litinin.
Ya rasu yana da shekaru 54 kuma kafin rasuwarsa ya taba zama minista a tarayyar Nijeriya kuma ya rike matsayin mukamin mataimakin shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Arewa maso Yamma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here