Hukuncin Layya Da Sallar Idi

0
578
SP Imam Ahmad Kutubi
Na
SP. Imam Ahmad Adam Kutubi
Imam Zone 7 Headquarters,
Wuse Zone 3, Abuja
Hukuncin  Layya
Tun farko mutum zai yi niyyar koyi da liman ya ce, ‘Na yi niyyar koyi da liman a cikin sallar Idi kaza’ (ya fadi sunanta ko Idin-Layya ko Idin-Ci). Daga nan liman zai ce ‘Allahu Akbar sau bakwai a cikin raka’a ta farko, tun kafin ya fara karatu (kabbarar haramar salla tana cikinsu). Shi kuma mai bin liman zai fadi ‘Allahu Akbar’ bayan faxar liman, har a cika kabbarorin nan bakawai. Amma sau daya kadai ake daga hannu sama, watau a wurin kabbarar farko. Da kare fadar kabbarorin nan sai liman ya karanci Fatiha da sura a
bayyyane, amma an fi son surar Sabbih a cikin raka’a ta farko. Sa’an nan ya yi ruku’u da sujadai. Sa’an nan ya mike tsaye don yin raka’a ta biyu. Zai ce ‘Allahu Akbar’ sau shida kafin ya fara karatu (kabbarar Yawan sallar Idi raka’a biyu (2) ce. Babu bambanci tsakanin yadda a ke yin sallar Idin Qaramar Salla da ta Babbar Salla.
SALLAR IDI
Sallar Idi sunna ce mai karfi a ka ko wane namiji, baligi, da, mai hankali ba matafiyi ba. Kuma a bar so ce bisa yara maza, da bawa, da matafiyi da tsohuwar da ba a sha’awarta.
Ga yadda a ke yinta:
1 Hukuncin Layya
Yadda ake gyaran Sallar Idi mikewa tsaye tana cikinsu). Zai karanta Fatiha da
sura a bayyane, amma am fi son surar Wasshamsi a cikin raka’a ta biyu. Sa’an nan ya yi ruku’u da sujadai, ya zauna ya yi Attahiyatu, ya sallama.
Idan mutum ya sami liman yana tsakiyar karatu a cikin raka’a ta farko, ko ta biyu sai ya yi niyya ya bi shi, ya fadi kabbarorin nan bakwai ko shida shi kadai.
Idan kuwa ya sami liman ya rigaya ya yi wadansu kabbarori, sai ya bi shi ga sauran. Bayan liman ya cika nasa, shi kuma mai binsa sai ya kawo ragowar wadanda bai sami yi tare da liman ba.
Bayan kare salla sai liman ya fuskanci jama’a ya yi huduba biyu. Zai zauna a farkon su da tsakaninsu. Zai fara ko wace huduba da kabbarori, kuma ya yawaita fadarsu a hudubarsa. A lokacin nan wajibi ne mutane su yi shiru su saurari abin da liman yake fada a cikin
hudubarsa.
Idan mutum ya tarad da liman yana ruku’u, sai yayi niyya ya sunkuya ga ruku’u ya same shi. Shi ke nan kabbarorin wannan raka’a sun fadi gare shi. Babu kome a kansa, salla ta yi kyau.
2 Hukuncin Layya
Idan liman ya qara wata kabbara a bisa adadin da aka iyakance, a kan mantuwa, mai koyi da shi ba zai fadi karin nan ba.
Idan mutum ya sami raka’a ta buyi cikakkiya tare da liman, idan zai rama ta farko, zai yi mata kabbarorin nan nata bakwai.
Idan liman ya rage kabbara daya ko abin da ya fi daya, bai tuna ba sai bayan ya yi ruku’u to, zai yi sujada kabliyya. Idan kuwa gabannin ruku’u ne, sai ya
fadi kabbarar, kuma ya sake karatu daga farko. Zai yi ba’adiyya.
Mustahabbi ne mutum ya rayad da daren salla da yawaita ibada ga Ubangiji Allah. Kamar sallar nafiloli da karatun Alqur’ani da zikiri.
Kuma a ranar salla, abin so ne ga ko wane Musulmi, babba da yaro, mace da namiji, mai zuwa Masallacin Idi, da wanda ba ya zuwa, ya yi wanka.
Am fi son mutum ya yi shi tun da asuba, watau bayan Idan mutum bai sami zuwa Masallacin Idi ba domin wani uzuri ko kuma da gangan, duk da haka an so ya yi sallar nan ta Idi shi kadai.
Mustahabban Idi
3 Hukuncin Layya fitowar alfijir, kuma ana iya yinsa ko da da rana ne.
Ga yadda mutum zai faxa:
Idan mutum ba ya iya faxin dukan wannan, to, idan ya yi ta maimaita ‘Allah Akbar,’ ya isa.
Kuma ba laifi yara su yi ‘yan wasanni na farin ciki a ranar Salla.
Abin so ne ga wanda zai tafi Masallacin Idi ya yi ta yin kabbara tun daga fitarsa gida har isarsa masallaci.
Kuma ya ci gaba da yin kabbaran nan har sa’ad da liman ya tashi fara salla.
Haka kuma abin so ne ya sanya tufafinsa mafi kyau a ranar Salla. An fi son sababbain tufafi inda hali. Haka kuma abin so ne mutum ya sanya turare. Kuma abin so ne mutum ya tafi Masallacin Idi a kasa da kafafunsa. Amma a wurin dawowa gida bayan kare salla ya iya hau duk abin da ya ga dama.
Kuma abin so ne mutum ya sake sabuwar hanya a lokacin dawowarsa daga Masallacin Idi.
إلا اللهُ أَكْبَرُ اللهُ أَكْبَرُ

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here