0
210
Mustapha Imrana Abdullahi

Sanannen shahararren dan kasuwa kuma masanin harkokin wallafa Jarida, daya daga cikin shugabannin harkar yada labarai, Malam Isma’ila Isa Funtuwa ya rasu.

Ya dai rasu ne a garin Abuja a lokacin da ake duba lafiyarsa. Ya rasu yana da shekaru 78 a duniya.

Bayanai dai sun bayyana cewa ya yi fama da ciwon zuciya a lokacin da ana duba lafiyarsa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here