Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Alhamis Da Juma’a Su Zama Ranakun Hutu

0
220
Mustapha Imrana Abdullahi
GWAMNATIN tarayyar Nijeriya karkashin jagorancin Muhammadu Buhari ta bayyana ranakun Alhamis 30 ha watan Yuli da Juma’a 31 ga watan Yuli, 2020 a matsayin ranakun hotun babbar Sallar Layya da al’ummar musulmin kasar za su yi a ranar Juma’a.
Gwamnatin dai na taya daukacin al’ummar musulmin murnar babbar Sallar da fatan za su yi ta lafiya tare da samun nasarar da kowa ke bukata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here