Hukumar NAFDAC Ta Gano Wasu Sundukan Turamol 31 Da Kudinsu Ya Kama Tiriliyan 1.3

0
357
HUUKUMAR kula sa ingancin vaincu da magunguna ta kasa NAfDAC ta bayyana cewa ta samu wannan nasara ne a kokarinta na kakkabe miyagun da ke safarar miyagun kwayoyin da suke lalata rayuwar al’umma.
Hukumar ta kuma ce ta gano wani gidan da ake ake yin jabun magunguna kuma ana sanya masu kwalayen magunguna masu inganci
Jama’a dai na bayyana murnarsu da irin wannan matakin da hukumar NAFDAC ta dauka na ganin an kakkabe gurbatattun mutane masu safarar miyagun kwayoyi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here