Isma’il Shehu Ya Zama Furofesa

0
317
Mustapha Imrana Abdullahi
WANI fitaccen dan jarida mai sharhi a kan al’amuran yau da kullum masanin kimiyyar siyasa  kuma Malamin jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Malam Isma’il Shehu ya zama Firofesa, an dai nada shi wannan matsayi ne a kwanan nan.
Hakan ta sa ”yan uwa da abokan arziki ke taya shi murnar samun wannan matsayi.
Shi dai Isma’il Shehu mutum ne mai kokarin kula da harkokin addinin Islama da dukkan abin da yake yi a harkokinsa na rayuwa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here