GYARAN AGOGO YA KAWO NI KURMI  — Umaru Dan Sokoto.

0
223

MUSA MUHAMMAD KUTaMA Daga  Kalaba

Malam umaru Muhammad dan asalin jihar Sokoto Mai yin Sana’ar gyaran Agogo ya bayyana mahimmancin yin Sana’a yace gyaran Agogo ne ya kawo kurmi kuma ya  samu fa’ida tun daga lokacin da ya Fara zuwa yanzu .Malam Umaru Muhammad Sokoto ne ya Fadi haka zantawar su da wakilin  mu

Yace bayan gyaran Agogo “Ina sayar da sarka,da abin wuya ” yaci gaba da bayanin yin sana’a tana rufawa Mai iya Asiri yadda bazai dorawa kowa nauyin kansa ba kuma bakin gwargwado mutum zaici yasha a cikinta hankalin sa kwance .

Mai gyaran Agogo wands ya shafe sama da shekara ashirin yanayi yace ko zaman da yayi a Garin Enugu ma iya ya rikayi.

Kalubalen Sana’ar shine wasu “agoguma a lokuta mabanbanta guda uku Sai da na biya masu su ” Amma idan banda wannan ban fuskanci Wani Kalubale ko matsala ba.”inji shi

Ya shawarci dimbin jama’a da Basu yin Sana’ar komai Sai zaman kashe wando su kama yin Sana’a tare da yin hakuri da it’s jar Allah ya kawo lokacin da mutum zaici alfanun ta.

Karshe yayi addu’ar Allah kawo karshenatsalokin tsaro da ale fama dasu a wasu Jihohin Arewa musamman maso Yamma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here