An Sace Shugaban Kungiyar Kiristoci Ta Kasa Reshen Nasarawa

Mustapha Imrana Abdullahi TSOHON sakataren kungiyar CAN  Yohanna Samari, ya tabbatar wa da kafar yada labarai ta Resiyon gwamnatin tarayya ( FRCN) cewa wadansu da...

Har Yau Gwamnati Ba Ta Zauna Da Mu Ba – Sakatariyar Kwadago

Mustapha Imrana Abdullahi SAKATARIYAR kungiyar Kwadago reshen jihar Kaduna kuma sakatariyar kungiyar ma'aikatan da ke aiki a asibiti Uwargida Christy John Bawa, ta bayyana cewa...

Kungiyar Tsofaffin Daliban Kaduna Poly Sun Tallafa Wa Mutanensu

Mustapha Imrana Abdullahi KUNGIYAR tsofaffin daliban makarantar kwalejin kimiyya da fasaha ta Kaduna sun Tallafa wa wasu daga cikin tsofaffin daliban da kayan abinci domin...

Sababbin Labarai

Tambayoyi 100 Don Mata Kan Haila, Biki, Nifasi, Sallah, Azumi, Hajji

Daga, SP Imam Ahmad Adamu Kutubi Bismillahir Rahmanir Rahim TAMBAYOYI A KAN TSARKI, JININ HAILA DA NA BIKI TAMBAYA TA 1: Shin mace mai jinin biki za...

An Raba Wa Mutum 2000 Kayan Abinci Na Tallafin Korona A Karamar Hukumar Lere

Isah Ahmed Daga Jos AN raba wa sama da mutum dubu 2, kayayyakin abinci   na tallafin Kurona,  a Karamar Hukumar Lere da ke Jihar Kaduna,...

‘Yan Sanda Sun Kama Motar Kifi Dauke Da Mutane 91 A Kaduna

Mustapha Imrana Abdullahi KWAMISHINAN 'yan sandan Jihar Kaduna Umar Musa Muri, ya bayyana wa manema labarai cewa sun kama wata motar daukar Kifi dauke da...

An Tuɓe Shugabannin Kananan Hukumomi 14 A Zamfara

Rabo Haladu Daga Kaduna MAJALISAR Dokokin Jihar Zamfara ta sauke shugabannin ƙananan hukuma 14 bayan wata ganawar gaggawa sannan 'yan majalisar suka nemi Gwamna Bello...

An Tafi Da Mahaifin Gwamnan Nasarawa Asibiti, An Yi Wa Fadarsa Feshi

Daga Usman Nasidi RAHOTO da ke zuwa mana ya nuna cewa an dauki Sarkin garin Gudi da ke karamar hukumar Akwanga na jihar Nasarawa, Sule...

Popular Categories

Sule Lamido Zai Iya Warware Matsalolin Najeriya-Nafi’u Jos  

Isah Ahmed Daga  Jos SHUGABAN kungiyar matasa ta yakin neman zaben shugaban kasar da ya gabata, ta tsohon Gwamnan Jihar Jigawa  Alhaji Sule Lamido  na...

2023: Cin Zaben APC Akwai Mushkila – Injiniya Kailani

Mustapha Imrana Abdullahi WANI jigo a jam'iyyar APC Injiniya Dakta Kailani Muhammad ya bayyana cewa in ba a yi gyara ba cin zaben jam'iyyar APC...

Kulle-kullen Zaben 2013 Ka iya Rusa Jam’iyyar APC

Rabo Haladu Daga Kaduna UWAR jam'iyya APC ta sake tsunduma cikin wani rikicin shugabanci bayan nada Bulama Waziri a matsayin babban sakatarenta na kasa. Lamarin dai...

Rikicin PDP Reshen Filato Ya Dada Yin Kamari

Isah Ahmed Daga Jos RIKICIN bangaran  jam’iyyar PDP  reshen jihar Filato, na tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Ibrahim Nasiru Mantu,  da bangaren tsohon Gwamnan...

An Koya Wa Dalibai 1,500 Yadda Za Su Rubuta Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu

Isah Ahmed Daga Jos KARAMAR Hukumar Lere da ke Jihar Kaduna ta dauki nauyin koya wa daliban karamar hukumar, guda 1500 yadda za su rubuta...

”Mun Yi Amfani Da Kasafin Kudin 2019 Yadda Ya Dace”

Rabo Haladu Daga Kaduna SHUGABAN Karamar  Hukumar"Yankwashi Hon. Dauda Dan_Auwa Karkarna, da ke Jihar Jigawa  ya bayyana irin nasarorin da ya samu ta fuskar yin...
39,762FansLike

Instagram

tattaunawa

HATSIN BARA

Malta
scattered clouds
4 ° C
4 °
4 °
54 %
4kmh
50 %
Sat
11 °
Sun
15 °
Mon
14 °
Tue
13 °
Wed
-5 °

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 9, Sun Raunata Wasu Da Dama A Kaduna

Usman Nasidi, Daga Kaduna. 'YAN bindiga sun sake kai hari a kauyen Tudu da Agwala Dutse da ke karkashin karamar hukumar Kajuru inda suka kashe...

Akwai Yiwuwar A Gudanar Da Hajjin Bana, Saudiyya Muke Saurare – Hukumar NAHCON

Daga Usman Nasidi. SHUGABAN hukumar jin dadin alhazan Najeriya, Alhaji Zikrullah Kunle Hassan ya ce hukumar na sauraron matsayin kasar Saudiyya ne kafin ta sanar...

Gobara: Jami’an Hukumar Kwana-Kwana Sun Ceci Mutane 73 A Kano

Daga Usman Nasidi HUKUMAR kwana-kwana ta jihar Kano ta bayyana adadin mutane da kuma irin dukiyar da ta ceta daga gobara a cikin wata guda. Mai...

Dokta Garba Dantutture Ya Yi Tuntubbe

Daga Imrana Abdullahi Mustapha A 'yan kwanakin nan wasu faya-fayan bayanai da Dokta Garba Isiyaku Dantuture, Magatakardan Kwalejin Horas da Mallamai ta Tarayya (FCE) Katsina...

Akwai Rufin Asiri A Kasuwancin Sayar Da Katako-Malam Sulaiman

Isah Ahmed Daga  Jos MALAM Sulaiman Mu’azu Sarki, wani dattijo ne da ya kwashe sama da shekaru 40, ya harkar kasuwancin sayar da Katako,  a...

Gwamna Lalong Ya Amince Da Bai Wa ‘Yan Majalisa Da Sashin Shari’a ‘Yanci

Isah Ahmed Daga Jos GWAMNAN jihar Simon Lalong ya amince da dokar bai wa ‘yan majalisun jihohi da sashin shari’a ‘yancinsu ta fanni kudi, da...

Masallacin Sultan Bello Ya Tallafa Wa Marayu Da Mabukata 650-Sheikh Sulaiman

Isah Ahmed Daga Jos SHEIKH Muhammad Sulaiman Abu Sulaiman shi ne babban limamin masallacin Sultan Bello, da ke Kaduna. Kuma malami ne  a tsangayar koyar...

Majalisa Ta Amince Wa Buhari Cin Bashin Dala Biliyan 5

Rahoton Z A Sada MAJALISAR dattawan Najeriya ta amince wa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karbo rancen kudi dala biliyan 5.513. Majalisar ta amince da buƙatar ne...

kudanci

‘An Yi Wa Budurwa Fyade Ta Mutu A Coci’

Hakkin mallakar hotoUWAVERA OMOZUWA/FACEBOOKBurin Uwavera Omozuwa shi ne zama ma'aikaciyar jinya Rahoton Z A Sada ANA ci gaba da ce-ce-ku-ce a Najeriya musamman a shafukan sada...

An Cafke ‘Yan Fashi 2 Masu Kwacen Keke-Napep A Anambra

Daga Usman Nasidi. RUNDUNAR 'yan sandan Najeriya reshen jihar Anambra, ta samu nasarar cafke wasu miyagun mutane biyu da ake zargin su da aikata laifin...

Jihohin Kudu Maso Yamma Za Su Kaddamar Da Dokar Bai Daya

Mustapha Imrana Abdullahi JIHOHIN yankin Kudu maso Yammacin tarayyar Nijeriya na shirin kaddamar da dokar bai daya a kan yin amfani da Takunkumi ga kowa...

Ganduje Ya Tube Kwamishinan Ayyuka Da Ya Yi Murnar Rasuwar Abba Kyari

Rabo Haladu Kaduna GWAMNAN Kano Umar Abdullahi Ganguje ya tube kwamishinansa na ayyuka Engr. Mu'azu Magaji bayan wasu kalamansa da suka nuna yana murnar rasuwar...

An Umurci Jami’an ‘Yan Sanda Da Ke Kwalejin Horaswa Da Su Fice Daga Bariki

Daga Usman Nasidi. JAMI’AN 'yan sandan Najeriya da ke zama a barikin 'yan sanda na horas da jami’ai masu kula da zirga-zirgan ababen hawa a...

Login

Lost your password?